English: A faulty battery is one of the most common reasons why a smartphone fails to
power on or reboots constantly. In this guide, I will show you how to accurately test a
battery's voltage and health using a digital multimeter.
Hausa: Lalacewar batir na daya daga cikin manyan dalilan da suke sa waya ta ki tashi ko
take kashe kanta. A cikin wannan darasin, zan nuna muku yadda zaku gwada karfin
wutar batir da lafiyarsa ta amfani da "digital multimeter
Step 1: Set the Multimeter / Saita Multimeter
English: First, turn on your digital multimeter and set the dial to DC Voltage (20V). Since
smartphone batteries usually range between 3.7V and 4.4V, the 20V setting is the most
accurate for this test.
Hausa: Da farko, kunna multimeter dinka sannan ka saita ta a kan DC Voltage (20V).
Tunda yawancin batirin waya suna da karfin wuta tsakanin 3.7V zuwa 4.4V, saita ta a 20V
shi ne zai ba ka amsa mafi kyau
English: Look at the battery connectors. Identify the Positive (+) and Negative (-) terminals.
Place the Black probe on the Negative terminal
Hausa: Duba karshen batir dinka inda yake jona da waya. Ka gano inda alamar (+) take da inda alamar (-) take
Saka Jan wayar multimeter a inda (+) yake
Saka Bakar wayar a inda (-) yake
English: Check the reading on the multimeter screen
3.7V to 4.2V: The battery has enough charge to power the phone
Below 3.4V: The battery is too low to start the phone and needs boosting or charging
0.0V: The battery is likely dead or the internal protection circuit is damaged
Hausa: Duba abin da ya fito a fuskar multimeter dinka
3.7V zuwa 4.2V: Batir yana da isasshen karfin da zai tayar da waya
English: Testing the battery is the foundation of smartphone diagnostics. If your battery
shows a good voltage but the phone still won't turn on, you need to check for a short circuit on the motherboard
Hausa: Gwajin batir shi ne matakin farko na gano matsalar waya. Idan batir dinka yana
da kyau amma wayar ta ki tashi, to kana bukatar ka duba ko akwai "short circuit" a jikin motherboard
Write by Engr. Abubakar Aliyu




0 Comments