About Us

 About Us / Game da Mu

Welcome to Pro Device Fix

English: Welcome to Pro Device Fix, your premier global destination for advanced smartphone hardware repair tutorials and motherboard diagnostics. Founded and led by Engr. Abubakar Aliyu, a professional smartphone engineer and technician, this platform is dedicated to bridging the gap between complex electronics and practical repair solutions

Hausa: Barkanku da zuwa Pro Device Fix, babban shafi na duniya da ke koyar da dabarun gyaran hardware na wayoyi da kuma yadda ake gano matsalolin motherboard. Wannan shafi an kafa shi ne karkashin jagorancin Engr. Abubakar Aliyu, kwararren injiniyan wayar salula, domin saukaka darussan kimiyyar lantarki zuwa dabarun gyara masu sauki

Our Mission / Burinmu

English: Our mission is to provide high-quality, technical content for aspiring technicians worldwide—from India to Europe and beyond. We specialize in board-level repairs, using professional tools like Digital Multimeters, DC Power Supplies, and Rosin diagnostics to solve "dead" phone issues, short circuits, and charging faults

Hausa: Burinmu shi ne samar da ingantaccen bayani na fasaha ga daliban gyaran waya a fadin duniya—daga Indiya zuwa kasashen Turai da ma sauran sassa. Mun kware ne wajen gyaran board, ta amfani da kwararrun kayan aiki kamar Multimeter, DC Power Supply, da dabarun Rosin domin gyara matsalolin wayoyin da suka mutu, short circuit, da matsalolin caji

Meet the Expert / Gana da Kwararren

English: Engr. Abubakar Aliyu is a seasoned smartphone technician with years of hands-on experience in diagnosing complex hardware failures. Beyond this blog, he shares practical demonstrations on YouTube and Facebook, building a global community of technicians. At Pro Device Fix, we believe that with the right guidance, every hardware challenge has a solution

"Engr. Abubakar Aliyu, professional smartphone technician at Pro Device Fix lab


Hausa: Engr. Abubakar Aliyu gogajen mai gyaran waya ne wanda yake da shekaru masu yawa na gogewa wajen gano hadabbun matsalolin hardware. Baya ga wannan blog din, yana koyar da darussan a aikace a shafukan YouTube da Facebook, inda ya gina al'umma ta masu gyara a fadin duniya. A Pro Device Fix, mun yi amanna cewa idan akwai jagora na gari, kowace matsalar hardware tana da mafita

Contact Us

English: For inquiries, collaborations, or technical support, feel free to reach out to us

Email. habutech90@gmail.com 

Location: Kano, Nigeria (Serving the World

Post a Comment

0 Comments